Nehodí se? Vůbec nevadí! U nás můžete do 30 dní vrátit
S dárkovým poukazem nešlápnete vedle. Obdarovaný si za dárkový poukaz může vybrat cokoliv z naší nabídky.
30 dní na vrácení zboží
Na yi tunanin rubuta wannan karamin littafin ne domin in bayar da gudumawa ta a bangaren kyautata tarbiyyar 'ya'yanmu da ma ta al'umma baki-daya cikin harshen Hausa. Da kuma amsa kiran Malamanmu bisa nuna muhimmancin rubuce-rubuce domin yada ilimin Addinin