Free delivery for purchases over 1 499 Kč
PPL Parcel Shop 54 Czech Post 74 Balíkovna 49 PPL courier 99 Zásilkovna 54

Spiritual Reflections Hausa Translation

Language HausaHausa
E-book Adobe ePub
Publishers Tektime, October 2022
”Tunanunnukan Ruhaniya: Littafi Game da Farkawa da Wayewa” littafi ne na wakoki, wanda ya ƙunshi wak... Full description
? points 7 b
69
In stock Immediate digital delivery

”Tunanunnukan Ruhaniya: Littafi Game da Farkawa da Wayewa” littafi ne na wakoki, wanda ya ƙunshi wakoki 200 na Ruhaniya kyauta. Waɗannan waƙoƙin sun haɗa da tunanin da aka gani a cikin litattafai na ruhaniya guda huɗu a cikin “Jerin Litattafai Huɗu Na Farkawa”, ban da wasu da yawa da ba a buga ba tukunna. Babban jigon waɗannan waƙoƙi shi ne Ruhaniya, kowanne yana misalta bangarori daban-daban na “Farkawa” da “Wayewa”.Tunanunnukan na Ruhaniya: Littafin Farkawa da Wayewa littafi ne na wakoki, wanda ya kunshi kasidu 200 na ruhi kyauta. Waɗannan waƙoƙin sun haɗa da tunanin da aka gani a cikin litattafai na ruhaniya guda huɗu a cikin Jerin Litattafai huɗu na Farkawa, ban da wasu da yawa da ba a buga ba tukuna. Jigon wa]annan waƙoƙi shi ne Ruhaniya, kowanne yana misalta ɓangarori daban-daban na tsarin Farkawa da Wayewa. Ba su da addini, a''a, tunani ne na yau da kullum na ruhaniya game da wayewar ruhaniya. Ruhaniya ita ce imani akwai wani yanki na Ubangiji (Ruhi ko Rai) a cikin kowace rayuwa kuma, saboda wannan, kowace rayuwa tana da Muhimmanci, Daidaito, da Haɗaka. Burina na rubuta duka littattafai guda huɗu a cikin Jerin Litattafai huɗu na Farkawa da kuma wannan littafin waƙa, shine in yi ƙoƙarin farkarwa da taimaka wa wasu, waɗanda suka farka, su ƙara fahimtar menene Wayewa, don haka Tafiya ta Rayuwa za ta iya zama da cikakkiyar fahimta.

About the book

Full name Spiritual Reflections Hausa Translation
Language Hausa
Binding E-book - Adobe ePub
Date of issue 2022
Number of pages 160
EAN 9788835444510
Libristo code 45065749
Publishers Tektime
Give this book today
It's easy
1 Add to cart and choose Deliver as present at the checkout 2 We'll send you a voucher 3 The book will arrive at the recipient's address

Login

Log in to your account. Don't have a Libristo account? Create one now!

 
mandatory
mandatory

Don’t have an account? Discover the benefits of having a Libristo account!

With a Libristo account, you'll have everything under control.

Create a Libristo account